Red jinjaring lemon

Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
Kano

A gaskiya wannan lemon yanada matukar dadi sosai da sosai barinma kashashi da sanyinsa

Red jinjaring lemon

A gaskiya wannan lemon yanada matukar dadi sosai da sosai barinma kashashi da sanyinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
mutum 5 yawan abinchi
  1. Na,ana,a
  2. Ganyen shayi
  3. Red foodcolour
  4. Suger
  5. Kankara
  6. 7up
  7. Lemon tsami
  8. Flavor

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Dafarko zamuhada kayan amfaninmu kamar haka

  2. 2

    Saimu jika ganyen shayinmu tareda na,ana,a da lemon tsami natsahon minti 30

  3. 3

    Saimutacesu musaka musu 7up

  4. 4

    Saimusa sugar da red colour dinmu aciki mujuya

  5. 5

    Saimusa kankara

  6. 6

    Shikkenan saisha uhmm akwai dadi

  7. 7

    D

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
rannar
Kano
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes