Jolof din shinkafa da taliya da gasashen nama

sunusi Zainab @cook_17397928
Yayi dadi sai angwada #kadunastate
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai zaki jajjaga kayan miyanki Sai ki aje agefe Sai ki Dora tukunya awuta kisa mangyada inya soyu Sai kisa yankarkiyar albasa sannan kayan miya Sai aita juyawa har saiya soyu
- 2
Sannan ASA curry da maggi da sauran spices sannan Sai asa ruwa. Daidan Wanda zai isa asa gishiri kadan Sai arufe har Sai ya tausa
- 3
Inya tausa Sai a wanke shinkafa asa Sai adan juya Sai arufe in ruwan ya fara tsotsewa Sai asa taliya a juya Sai asa yankarkiyar albasa arufe girki ya kammala
- 4
Sai asa a plate ajera kasashen nama akai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da taliya dafa duka
Gaskiya banyi tunanin inyi wannan deco da wannan leaf inba sae da naga aunty hadiza tayi da cucumber sai nayi tunanani nace bari in gwada in gani in wannan leaf in zai yi Kuma sae gashi yayi hafsat wasagu -
-
-
-
Doya da taliya
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅 Mrs Mubarak -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Jollof din taliya da irish
Masha Allah taliya da irish akwai dadi ga sauki ga dadi alhamdulillah 🥰😋😍 #oneafrica Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9990268
sharhai