Soyayyar shinkafa da pappered meat din naman rago

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Soyayyar shinkafa da pappered meat din naman rago

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Karkum
  3. Gishiri
  4. Curry powder
  5. Mai
  6. Jan tattase
  7. Attarugu
  8. Albasa
  9. Kayan kanshi
  10. Dandano
  11. Soy source
  12. Green chilli
  13. Naman rago
  14. Tafarnuwa
  15. Ruwa

Umarnin dafa abinci

awa biyu
  1. 1

    Dafarko zaki tafasa shinkafarki kibarta ta kusa nuna acikin ruwan tafashen zakisa gishiri,kurkum da curry idan yayi sauki tsane kisamu tukunya kidaura akan wuta kisa Mai idan yayi xafi sai kisa albasa da tafarnuwa kidan soyashi sai kisaka shinkafar kisoyata kasaka kayan kanshi da dandano kisa gishiri kigaurayashi sosai sai kisa Jan tattase sai ki kara ruwan sulalenki kadan kisa dark soy souce da light din kadan kadan sai kisa green chilli shima kadan kigauraya kirufe ya turara sai kisauke

  2. 2

    Ki sulala namanki da kayan kanshi da dandano sai ki tsaneta kisamu tukunya kisaka Mai kadan idan yayi xafi sai kisa albasa,tafarnuwa,attarugu,kayan kanshi,dandano kisoyashi kadan sai kisa naman da Jan tattase kijuyashi kisa dark soy souce kidan barshi kaman minti biyar sai kisauke acida shinkafar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes