Cucumber juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana juice nayiwa friend dina nai wace ta kawomu ziyara sabida shi takesha wai yana rage kiba Sosai ama baasa sugar aciki

Cucumber juice

Wana juice nayiwa friend dina nai wace ta kawomu ziyara sabida shi takesha wai yana rage kiba Sosai ama baasa sugar aciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1cucumber
  2. 2lemons
  3. Mint leaves
  4. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke cucumber ki yanka kisa a blender da mint leave ki zuba ruwa kiyi blending

  2. 2

    Sai ki tace ki matse ruwa lemu tsami aciki shikena sai sha baasa sugar aciki

  3. 3

    Kina iya sa ice ko kisa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Dafatar bakuwa ta isa gida lafiya 😋

Similar Recipes