Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 min
2 people
  1. Cucumber 🥒
  2. Ginger
  3. Dry mint leaves
  4. Sugar
  5. Sprite

Umarnin dafa abinci

20 min
  1. 1

    Zaki samu cucumber 🥒 ki wanke ki aje gefe da ginger

  2. 2

    Ki yanka according yadda kikeso seki kankare ginger

  3. 3

    Kisa a blender da dry mint leaves da sugar ki markada

  4. 4

    Ki sieving dinshi sekisa sprite din kisa a Fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameenatdkoli
ameenatdkoli @cook_16558675
rannar
Zamfara State
am aminatu from zamfara state living in gusau,🏘️with my family 👨‍👨‍👧‍👧I love snacks
Kara karantawa

Similar Recipes