Farfesun naman sa da fanke

Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
Jigawa State Nigeria

Fanke da farfesu akwai dadi😋😋

Farfesun naman sa da fanke

Fanke da farfesu akwai dadi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama danye
  2. Citta
  3. Thyme
  4. Kanimfari
  5. Albasa
  6. Tafarnuwa
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Taruhu/tattasai
  10. fanke
  11. 4Flour kofi
  12. cokaliYeast rabin babban
  13. 6Taruhu guda
  14. Gishir da sugar kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tsaftace naman ki kiwanke shi saikisa a tukunya ki ki juye, maggi thyme tafarnuwa citta maggi citta da gishiri, saikisa ruwa

  2. 2

    Saiki yanka albasa ki wanke kijuye saiki jajjaga taruhu kijuye

  3. 3

    Zaki saka ruwa saiki rufe tukunyan ki barshi yay ta tafasa har yay laushin dakike buqata

  4. 4

    Fanke, zaki tankade flour saiki hde da yeast din da sugar da gishiri ki gauraya, zaki sa ruwa mai dumi ki kwaba amma kar yay tauri zaki kwabashi ruwa ruwa ne, saiki rufe a wuri mai dumi awa1 saiki dauko shi ki dora mai da dan dama yayi zafi saiki na curawa da hannunki kina sakawa aman in yayi saiki juya shi, shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
rannar
Jigawa State Nigeria

sharhai

Similar Recipes