Cooking Instructions
- 1
First of all zaki jika kanwar ki a ruwa, saiki tankade garin waken ki tareda flour da kukar kin, saiki zuba gishiri da maggi star
- 2
After kin hadesu sun hadu saiki dauko ruwan kanwar ki saiki kwaba dan waken ki dasu
- 3
Saiki dauko attarugun ki da alabasa da green pepper,ita albasa zaki yankata kananu itada green pepper while attarugu zaki dan dakashi karya daku sosai saiki zuba a kullun ki juya
- 4
Sai a dora ruwa a wuta har suyi zafi saiki fara jefa dan waken ki. Ki bashi 30mints saiki kwashe ki zuba a ruwan sanyi
- 5
Sai ki soya mai da albasa 😉sai kiyi serving ki zuba soyayyen mai,yaji maggi da boiled egg
- 6
Kunga dan wake kala biyu ko? Toh biyu nayi amma nafison na farkon saboda nafison dan wake dagashi sai egg 😋dayan yaji kanwa da flour sosai while marar cabbage garin wake yafi yawa ba kanwa
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake.(Son of beans)


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake alkama da rogo da garin wake


Dan wake


Dan wake


Simple Dan wake by khady


Dan wake(beans dumplings)


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Special danwake (son of beans)


Simple dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake


Dan wake

Comments