Ingredients

  1. Flour
  2. Kuka
  3. Ruwan kanwa
  4. Mai/manja
  5. Albasa
  6. Cabbage
  7. Garin wake
  8. Yajin borkono

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade flournki da garin wakenki kisa kuka Dan dai dai Sai ki kwaba d ruwan kanwa,Amma kwabin kar yayii ruwa yayi Dan tauri kadan haka

  2. 2

    Saiki daura ruwa akan wuta,idan ruwan y tafasa saiki dauko kwabin flournki kina jefawa dai dai gurman d kikeso,Sai rufeshi na minti 20

  3. 3

    Saiki yanka cabbage d albasanki,ki wanke ki ajiye a gefe Ki kwashe danwaken acikin ruwan sanyii,saiki soya Mai/manja

  4. 4

    Kisa a plate d cabbage d Mai dakuma tajinki

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more