Doya da kwai (golden yam)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Yanda zaki samu kakar zinari da dandanon zunari

Doya da kwai (golden yam)

Yanda zaki samu kakar zinari da dandanon zunari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Gishiri
  4. Sardine
  5. Jajjagen kayan miya
  6. Mai
  7. Dandano
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doya ki yanka qanana ki tafasa da gishiri se ki kada kwai kada ki saka mishi gishi shi zesa Kwan baze tsinke ba

  2. 2

    Ki bari mai yayi zafi ki saka diyar da kika Tsoma chikin kwai kada ki sa dayawa don kwai nayin kumfa cikin mai kinayi kina juyawa

  3. 3

    Kada kibari ta qone tunda daman doyar an tafasata Kwan akeso ya soyu ki tsare a rariya kafin ki hada sauce

  4. 4

    Sauce, zaki samu jajjagenki ki soya da mai kadan kisa dandano da kayan kamshi sardines ne na karshe don kada ya wastse se a jera ma megida Karin safe.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes