Cooking Instructions
- 1
Kifere dankalinki kigogeshi kiyanka cabbege dinki tareda albasa tattasai kwai danye guda 2 fulawa cokali 5 kihadasu waje daya.
- 2
Suhade jikinsu.
- 3
Kidora frying pan dinki awuta kizuba mai idan yayi zafi sai kidinga soyawa kamar yadda ake soya sinasir.
- 4
Ahaka har kigama aci da miya 😛😛
- 5
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11224513
Comments