Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara groundnut dinki,ki wanke sai ki barshi ya bushe ki cire wanda ta rabe biyu ita ba'abukatar ta.

  2. 2

    Ki dakko sugar ki sa akaramin bowl ko cup ki zuba ruwa kadan sai ki sa spoon ki ta juyawa harsai sugar ya narke,dama kin tankade flour ki.

  3. 3

    Sai ki sa gyadan a mazubi ki debi ruwan sugar ki sa sai ki juya,ki dauko roba mai fadi ki zuba flour sai ki juye gyadar acikin robar mai flour ki kara barbada flour a saman gyadar sai ki bakata idan kinga flour ta fara kamawa,ki rauraye gyadarki, ki mai da cikin mazubin da ki ka sa sugar sai ki kara zuba mata ruwan sugar. Ki maida cikin flour ki juya haka za ki ringa yi harsai yayi yadda ki ke so.Amma kamar so hudu ko biyar za kiyi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @cook_18098169
on

Comments

Similar Recipes