Ingredients

  1. Nama
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Peas
  6. Albasa
  7. Attarugu
  8. Cabbage
  9. Karas
  10. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tafasa naman ki tare da kayan kamshi ya dafu

  2. 2

    Sai ki tsane ta ki sa a turmi ko blended ki daka ki jajjageggen attarugu da albasa ki dagauraya ya hade jikinsa

  3. 3

    Sai ki sa pan a wuta ki zuba mai Dan daidai Sai kisa nama kita juyawa har Sai ya fara golding brown Sai ko fasa kwai kisa da yan kekkiyar albasa da cabbage da peas &Karas ki daura ya na wasu mint ki sauke

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Ummu Adnan
Ummu Adnan @cook_15915142
on
Adamawa
cooking is my fashion
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes