Kayan aiki

awa daya
6 yawan abinchi
  1. Shinkafa gwangwani uku
  2. Miya
  3. Kayan Miya
  4. Mai
  5. Magi
  6. Tafarnuwada citta
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko ki Sami tukunyar ki Mai stafta ki dura ruwan ki, idan yatafasa sai ki wanke shinkafa ki, ki zuba acikin tafashasha ruwan kirufe.

  2. 2

    Idan yafara dahuwa kadan sai kitace da kwando kisami tukunyar kimayar kanhuta ki zuba ruwa Mai dumi da gishiri kadan ki juye shinkafar kimayar da murfin kirufe, ki Bata yan mintina ta turaru.

  3. 3

    Kisami kayan miyar ki, kiwanke su, sai ki niga kidura akan huta. Idan ruwan ya tsotse sai kizuba Mai, magi, tafarnuwa da citta.ki barta tadahu kadan ki sauke.

  4. 4

    Idan Zaki zuba nama, saiki tafasa da albasa da kayan kamshi da magi, kizuba aciki.A CI DADI LFY.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
rannar
Kaduna State

Similar Recipes

More Recommended Recipes