Tsire

Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosai
Yan gidan mu nata santi
#Sallahmeatcontest
Tsire
Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosai
Yan gidan mu nata santi
#Sallahmeatcontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu naman ki tsoka zallah sai ki yanka shi falefale
- 2
Sai ki kawo yajinki da maggi ki zuba ki guya sai ki kawo tarugu da tafarnuwa ki yi grating
- 3
Sai ki zuba sai ki samu citta ki zuba sai ki kawo albasa ki yayanka kanana ki zuba
- 4
Sai ki samu Leda ki juye ki sa a fridge na tsawon hour daya sai ki Ciro shi
- 5
Sai ki samu frying pan ki zuba sai ki kawo ruwa kaman cokali 5 ki zuba sai ki rufe ki barshi ya Dan dahu har ruwan ya gafe abunda yasa ake dafashi saboda in kazo kasawa in ka gama tsiren ka yayi laushi
- 6
Sai ki kawo kwanon ki ki barshi ya sha iska sai ki samu kuli kuli ki ki shafa shi a kan namanki ko ina yaji
- 7
Gashi nan
- 8
Sai ki samu man gyada ki zuba akai kadan kadan yanda kulin ki zai kama jikinshi. Sai ki kawo tsinken tsire sai ki jera ki ki kara zuba mai kadan
- 9
Sai ki samu garwashi ki daura raga raga na oven sai ki jera tsiren ki kinayi kina juyawa kina kara mai kadan harya gasu shikenan
- 10
Aci dadi lafiya
- 11
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Tsire
#Namansallah# inason tsire a rayuwa ta shiyasa na yanke shawarar gwada basira ta nayi a gida kuma alhmdllh tsiren nan yayi dadi sosai dan munji dadin shi sosai nida iyalina. Umma Sisinmama -
Tsire
A gaskia tsiren da nike a gida nafi jin dadin sa akan na siyarwa wanan tsire yayi dadi sosai maigida na kansa saida ya yaba yara kuwa sai ci suke😋 #iftarrecipecontest @Rahma Barde -
Tsire
#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshinafisat kitchen
-
Tsire 2
Hmmm ba'a cewa komai game da wannan tsire nayi shine ba tare da tsinke tsire ba wannan tsire ne na musamman danayi shi da sallah sbd a lokacin sallah akwai nama sosai kuma duk yawan ci soyashi akeyi nikuma ganin hk yasa nace bara nayi tsire da wani sai na soya sauran kuma alhmdllh yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki sosai kuma sunji dadin shi bakin danayi a sallah sunci sosai kuma ya musu dadi alhmdllh ala kullu halin😀😁 #sallahmeatcontest Umm Muhseen's kitchen -
Tsire gashin kasko
A gsky ina son cin tsire sosai a daa saidai n aika a siyomin amma ynx sbd halin d muke ciki n lockdown babu damar siyowa shine nace bara na gwadayi ko Allah zai sa yayi dadi kuma alhmdllh nayi kuma yayi dadi fiye d wanda ake siyomin ma dg wannan lkcn babu ni babu siyan tsire Inshaa Allah sai dai nayi abuna a gida sbd iyalai na sunyi farin ciki sosai d wannn tsire Umm Muhseen's kitchen -
Lemon yalo da danyar citta
Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu Khady Dharuna -
Tsire
Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH Khabs kitchen -
-
-
Nama mai kwai
#team6breakfast. Gaskiya wannan hadin naman mai kwai yayi matukar yin dadi sosai,inason akoda yaushe na dinga kirkirar wani girki mai dadi kuma mai sauki Samira Abubakar -
-
Tsire
Wannan tsire yayi matukar dadi sosai @jafar @anty jamila tunau @aysha Adamawa wannan naku ne Safiyya sabo abubakar -
Tsire nama rago
#sallahmeatcontestTo yan uwan barkamu da sallah Allah ya maimaita muna,wana tsire ne danayi sana lokacin sallah ne yawanci anayi tsire ama ku biyoni kuji yadan nayi nawa Maman jaafar(khairan) -
Yam pancakes
Gaskiya yana matukar dadi ban cika son doya ba shi yasa na sarafashi ta wannan hanya sai naji kuma yayi min dadi. Maryamaminu665 -
Tsire
Allah tsiren nan yayi dadi sosai fa uhmm 😋😋 sai dai wanda yaci kawai 😋Sirrin tsire 🍡🍢Tsire yana tafiya ne da yadda kika hada kulinki, idan kinyi shi mai dadi to babu shakka tsiren zaiyi dadi, idan bakiyi da dadi ba kuma kinsan sauran 😁😂Sannan kuma karki cika masa wutaAllah y maimaita mna na badin bada'd'a#layya Sam's Kitchen -
-
Kunun Dawa
Dawa tana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,Dawa tana dauke da 3 detoxy anthoxynidine dake takaita girman Cancer.#Girkidayabishiyadaya Bint Ahmad -
ZOBO DRINK
ZOBO yana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,ga masu fama da hawan jini yana saukar dashi cikin sauri,yana daya daga cikin sinadarai masu rage teba....Da sauran su. Bint Ahmad -
-
Suya yaji (yajin nama)
#layyaInason wannan yajin sosai duk sallah nakan yi ne domin cin Nama na Zyeee Malami -
-
Tsire (stick meat)
A yau da muka yi azumi na biyu ne na yi shaawar na gasa nama da kaina ba tare da na siyo gasasshe bah. Kuma abin mamaki sai na ji wanda na gasa din ma ban ta6a cin mai dadinshi bah. Yan uwa ku gwada wannan gashin na tabbata za ku ji dadinshi ku ma. Princess Amrah -
Gasasshen naman rago(tsire)
Tsire daya daga cikin abincin siyarwa na hanya ne da ahalina suke matuqar qauna(a taqaice dai duk wani nama😂)to an zo da nama ne da yawa da za ayi amfani ni da yar uwata a dakin girki tace gsky ya kamata ayi gashi,ni kuma nace biryani za ayi ta dage qarshe na sakar mata,ga sakamakon hkn a gabanku😁❤ Afaafy's Kitchen -
-
-
-
Farfesun kifi da dankalin turawa
#oct1strush yayi dadi sosai nayi mna shi a breakfast kuma Alhmdllh komai yayi yadda muke so Sam's Kitchen -
Gashin Tsiren En Gayu
Ban taba sanin dadin gashin Tsiren nan ba Sai da nayi wa abokan oga da sallah, sakamakon kayan lambu na Koren tattasai, da Jan tattasai, da albasa yasa na bashi suna tsiren En gayu. Wannan tsire Sai kin gwada er uwa. Godiya ga ayzah cuisine da cookpad da suka bamu wannan damar ta koyon irin wannan hadin na en gayu. *#NAMANSALLAH* Asmau Minjibir -
Tsiren zamani
Ranar na tashi da son cin tsire gashi basa fitowa kawai nayi niyyar Yi da kaina Sia gashi yayi Dadi sosia da sosai #FPPC Khady Dharuna -
More Recipes
sharhai