Farfesun kan rago

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamaki

Farfesun kan rago

#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamaki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1 darabi
mutum 5 yawan
  1. Kan rago da kafa
  2. Albasa, attaruhu
  3. Tomato,tattasai
  4. Tafarnuwa
  5. Citta,kaninfari,masoro
  6. Maggi,onga
  7. Thyme
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

awa 1 darabi
  1. 1

    Zansa ruwa na wanke kan ragon tas inyanka,inyanka albasa insa gishiri kadan insa tafarnuwa da citta inzuba ruwa yasha kan nama saboda yatahu yayi lugub inbarshi yadahu kamar rabin awa.

  2. 2

    Zan wanke kayan miya in jajjaga sai inzuba akan naman kai insa maggi,thyme, tafarnuwa,citta,kaninfari,masoro injuya inrufe yaita dahuwa.

  3. 3

    Zanbarshi yadahu tsawon awa daya idan yayi laushi sai insauke naraba acida gurasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

Similar Recipes