Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin kwaki
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki samu garin kwaki.

  2. 2

    Ki daura ruwan dumi akan wuta.

  3. 3

    Idan yayi zafi saiki zuba a cikin garin kwakin.

  4. 4

    Ki juya ko Ina ya hade jikinsa.

  5. 5

    Saiki zuba jajjagen albasa,attaruhu da Maggi.

  6. 6

    Saiki kara juyawa ya hade jikinsa.

  7. 7

    Saiki rinka gutsira kina fadada shi da hannu har garin kwakin ya kare.

  8. 8

    Sai Ki daura mai akan wuta idan yayi zafi sai ki rinka soyawa har ki gama.

  9. 9

    Enjoy😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Sweet_n_Savoury_ Delights
on
Plateau State
Upcoming chef to be inshallahCooking is my Hobby
Read more

Comments

Similar Recipes