Cooking Instructions
- 1
Dafarko dai zaki wanke gero ki rege ta ki tsaneta ki shanyata tabushe sosai.
- 2
Sannan ki kai a barzamaka shi, sai ki debo daidai yadda kikeso yawan sa ki wanke kitsane shi.
- 3
Sai ki barbada gishiri kadan da mai kijuya. kiturara shi kadan. Sannan ki kawo kayan hadin ki kamarsu, jajjagen tarugu da albasa da tattasai saikuma maggi da carrot da green bean kixuba, kijuya kidan barbada ruwan dumi kadan, sai ki rufe tukunyar.
- 4
Kibarta ta turara sai kinga tanuna sai ki zuba zogale kijuya ta ki rufe nadan mintuna kadan sai ki sauke.
- 5
Ba wani wahala. Kamar dai yadda kike yin dambun shinkafa da sauransu haka nan zakiyi shi
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14715452
Comments (3)
Barkanmu da wannan lokaci
Da fatan muna lafiya😊Masha Allah Tabarakarrahman,gaskiya naji dadin wannan shafi naki,Allah saka da alkhairi,Ya kara basira da lafiya mai amafani tare da zakin hannu🤲Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum 🤲