Dankalin hausa mai qayau qayau

Afaafy's Kitchen @mohana10
Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.
Dankalin hausa mai qayau qayau
Wannan dankali na koyeshi ne a wjen taron cookout da aka yi a watan oktoban shekarar nn, wata author sister Kulsum ta koya mana,da muka dawo gda na gwada, yan gdanmu sun ji dadinshi sosai.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Faten dankalin hausa
Wannan dankalin yana da dadi sosai ga gardi is one of my favorite fate #wd sassy retreats -
-
Soyayyen dankalin hausa tareda souce mai dadi
Yanada dadi sosai kuma ga saukin yi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dankalin Hausa da yamutsatsen soyen kwai
Dankalin Hausa yana da anfani a jikinmu kuma yana da Dadi sosai Duk yadda aka sarrafashi. Wannan abinci safe na kenan. Walies Cuisine -
-
Dafadukan dankalin hausa
Muna son dankalin hausa Nida Family na na kan sarrafashi ta hanyoyi da dama dan jindadinmu. Fatima Hamisu -
-
Hadin dankalin hausa mai kwai
Naji dadin wanna hadi ba kadan ba ina kokarin har kullum in sarrafa dankali tako wane hanya domin jin dadin iyalina. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
Faten dankalin hausa
Gaskiya nayi matukar jin dadin wannan girki domin inason dankalin hausa kullum soyata nake sai nace Zan gwada fatenta Kuma aka dace Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Cheese cake
Cheese cake yana daya daga cikin cakes din da ya yi min dadi. Wannan shine karon farko da na gwada yinsa bayan na koya daga wurin Chef Suad a wurin bakeout da aka yi mana. Iyalina sun ji dadinshi kwarai kuma suna fatan na sake yi musu irinshi. Princess Amrah -
Chips dn dankalin hausa
Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchiHafsatmudi
-
-
Soyayyen dankalin hausa
Karin kumallo mai saukin hadi. Ga laushi ga dadi. Za'a iya cin wannan dankalin da Lipton, Tea, Coffee, kunu ko aci hakanan. Nafisa Ismail -
-
-
Cripsy potatoe chips
#kanocookout na koyi wan nn chips din daga cook din kano a gurin @kulsum kitchen khamz pastries _n _more -
Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi
Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗 Mum Aaareef -
Dankalin Hausa da miyar tankwa
Dankalin Hausa na da dadi ga saukin sarrafawa ana iya ci da yaji ko miya, ana iya soyawa ko a dafa Gumel -
-
Dankalin hausa
Wanan hadi sirin shi shine inzaki soya manki kizuba gishiri acikinsa da Albasa da tafarnuwa,wawoooo bakiba yaru makeyu Umma Ruman -
-
Dafadukar macaroni mai dankalin turawa
Duk da ban kasance mai son macaroni ba amma wannan kam na ji dadinta sosai. Iyalina sun yaba da ita har suna fatan na sake yi musu kalanshi Princess Amrah -
-
Kwakumetin dankali
Inason in sarrafa dankali shiyasa na kirkiro wannan kitchenhuntchallenge Sady Kwaire
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16631449
sharhai (2)