Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Tomato
  5. Mai
  6. Maggie
  7. gishiri
  8. Curry
  9. Spice da seasonings da kikeso

Cooking Instructions

  1. 1

    COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
    *PEPPERED CHICKEN*

    *fyazil's Cuisines*

    ADUK LOKACINDA KIKESO KI SOYA KAZA KO KIYI PEPPERING NA KAZA YANADA KYAU ALOKACIN DA ZAKI TAFASA KAZAR KI YAJI HADI WANNAN ZAISA KAZAR KI TAYI TASTE SOSAI

  2. 2

    Bayan kin wanke kazar ki kisa ta atukunya, kisa maggie kamar kala biyu, seasoning da kikeso, gishiri kadan, citta, curry, attarugu, sai ruwa kadan ki barshi ya tafasa ruwan ya shiga jikin

  3. 3

    Jikin kazar sai ki koya ko kiyi peppering tabbasa kazar ki zatayi taste in kikayi haka

  4. 4

    Peppering
    kisamu pan kisa mai, kisa kazar, ki yanka albasa slice ki zuba, kisa maggie, attarugu, seasoning da spices da kikeso, sai tumeric ko curry kadan ki juya for some seconds sai kisa tomato ki juya komai ya hade, albasa ya zama translucent saiki yanka wata albasar slice ki zuba ki juya na wani lokaci saiki sauke

    aduk lokacinda nakeso nayi peppering nafiso na zuba albasata da kaza a lokaci daya

  5. 5

    KISANI LOKACIN DA KIKE BOILING KINSA SU MAGGIE IN KINZO PEPPPERING SAI KISAN YADDA ZAKISA MAGGIE DA SAURAN SEASONINGS

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes