Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xakiyi diluting madarar ki ta gari ki xuba a tukunya ki xuba butter a ciki ki barshi yyi zafi warm dai haka

  2. 2

    Sai ki xuba flour dinki a roba ki xuba yeast dinki a ciki d sugar d salt ki juya sosai

  3. 3

    Sai ki kawo warm milk dinki ki kwaba dashi har y xama dough kiyi kneading dinsa sosai

  4. 4

    Sai ki rufe ki barshi a warm place for 30mint y tashi

  5. 5

    Sai ki dauko chicken breast dinki ki yanka shi in cubes kiyi mixing dinsa

  6. 6

    Sai kisa maggi d albasa a ciki ki fasa egg a kai sai ki cura shi round shape

  7. 7

    Ki dora pan dinki a wuta ki sashi a ciki a ciki ki barshi har y dahu kina juya side din yyi laushi sai ki sauke ki ajeye a gefe

  8. 8

    Sai ki sauko dough dinki kiyi using hannunki ki fita d round shape y fita y zama circle sosai

  9. 9

    Sai ki dora a baking pan dinki ki rubbing egg wash a kai ki watsa kantu a kai sai ki kunna oven dinki kiyi baking har y xama golden brown

  10. 10

    Sai ki cire ki barshi y wuce sai ki samu wukar ki mai kaifi ki yanka shi into 2 a kwance

  11. 11

    Sai ki shafa mayonnaise dinki a kasa ki dora lettuce dinki ki yanka tomato kisa sai ki kawo wannan chicken breast dinnan ki dora a kai

  12. 12

    Sai ki dora bread din a sama then serve n enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes