Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

30-35minutes
4serves
  1. Wake
  2. Manja
  3. Attarugu
  4. Tattasai
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Man kuli
  8. Gwangwani
  9. Yaji

Cooking Instructions

30-35minutes
  1. 1

    Dafarko ki surfa wake sanann ki wankesa tas ki cire duk wata dusa sannan ki zuba masa attarugu da albasa sai tattasai sannan kibada ayo maki markade.

  2. 2

    Idan an kawo markade saiki zuba masa maggi da gishiri sai manja da man kuli sannan ki juyasu su juyu saiki samu gwangwanaye ki zuba manja ki jujjuya sannan ki Dora ruwa atukunya idan ya tafasa kisa colander ko tire a saman ruwan saiki jera gwangwanayen.

  3. 3

    Bayan yan mintuna zai dahu saiki kwashe.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Comments

Similar Recipes