Share

Ingredients

1 hour
5 servings
  1. 3 cupsflour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 2 cupsmilk
  4. 1 tspactive yeast
  5. 3 tbspmelted butter
  6. 2egg
  7. 1/2 tspNutmeg

Cooking Instructions

1 hour
  1. 1

    A sprinkles din active yeast a cikin warm milk. Kada a bari milk din tayi zafi sosai. A barshi for 3 minutes.

  2. 2

    A fasa egg a hada da sugar a juya su sosai sai a zuba vanilla da nutmeg a juya.

  3. 3

    A tankade flour tare da baking soda, b. Soda. Sai a hade milk da egg mixture sai a zuba flour a juya sosai.

  4. 4

    Note. Kwabin zaiyi ruwa, ruwa a gun kneading zan saka flour sosai.

  5. 5

    Sai a rufe a barshi ya tashi. Bayan kin bude kinga ya tashi sai kiyi kneading dinshi sai ki dakko doughnuts cutter ki cire shape din.

  6. 6

    Ki sake barinshi a rufe a rana na tsawon minti 30 sai a soya a ruwan mai mai zafi. Xa'a iya sashi a sugar ko ayi glazed.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sapeena's cuisine
on
Kano State

Comments

Similar Recipes