Wainar flour

ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
Kanostate

#kano state.northern Nigerian food known as kalallaba,mutane nasanta sosea ba babba ba yaro

Wainar flour

#kano state.northern Nigerian food known as kalallaba,mutane nasanta sosea ba babba ba yaro

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2serving

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisami flour dinki Ki tankadea seaki kawo jajjagen attaruhunki kizuba da albasa mai lawashi Wanda kk yankata sea kisa maggi ki jujjuya kisa pan naki akan wuta ki saka mai kadan seaki debi kullinki da ludayi kina zubawa idan tasoyu seaki juya ta bayanma ya soyu saga seaki dauketa kisa wata HK zakitayi harki gama seaki ci da yaji maidadi especially na tafarnuwa.

  2. 2

    Note:kar kullin yayi ruwa kuma karya cika kauri deadea deadea sannan karki cika wuta kisa ta baya baya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
on
Kanostate
cooking is my favorite
Read more

Comments

Similar Recipes