Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1 serving
  1. Flour/filawa gwangwani2
  2. Kuka
  3. Salt/gishiri
  4. Carrot
  5. Cucumber
  6. Onion
  7. Egg
  8. Yaji
  9. Maggi star
  10. Kanwa
  11. Mangyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade fulawa a kwano ki zuba kuka kadan kizuba gishiri kadansai ki jika kanwa Amma nidai da ruwan zafi nafi jikawa sai ta danjiku kadan sai ki kwaba fulawa dashi dama kindora ruwan zafinki yatafasa sai kizo ki jajjefa Danwakenki Aciki kigama ki rufe inyatafaso ki bude har sai yayi sau 3 tukunna sai ki juya ki Kara rufesa sai yakara tukunna sai ki kwashe sa Acikin RUWA Mai sanyi sai ki tsame ki zuba a filet ki zuba mangyada da yaji ki yanka cucumber kiyanka albasa ki goga carrot sai ki zuba

  2. 2

    Yaji da Maggi ki yanka egg kici

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Ummu Arief
Ummu Arief @cook_13921696
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes