Ingredients

  1. masarar gugguru
  2. sugar
  3. fulebo
  4. ruwa
  5. madara

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanke masararki ki shanyara ta bushe saiki dora tukunya ahuta kizuba kirufeta zakiji tanata tushhh tushh har ta gama saiki sauke ki kwashe wacce tayi akwai wacce bata budewa saiki zubar

  2. 2

    Saiki dora tukunya kizuba sugar da fulebo da ruwa kadan har ya dahu ya fara danko saiki zuba agan guggurunki kijuya sosai saiki barbadeshi da madara ki shanyashi yabushe shikenan

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Real_shaxee
Real_shaxee @cook_14291242
on
kano
i like coking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes