Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Latas
  2. Maggi
  3. Gishiri
  4. Kuli kuli
  5. Albasa
  6. Tumatur
  7. Mai kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko zaki wanke latas dinki da kyau kisa masa gishiri kiwanke dashi

  2. 2

    Sannan sai ki wankeshi iya yanda kikeso kiaje gefe,ki kuma yanka tumatur da albasa sumaki aje gefe

  3. 3

    Kisaka kuli kuli acikin latas din da Maggi da gishiri saiki motsa

  4. 4

    Kisaka tumatur din da albasa kimotsa saiki zuba aci

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes