Dublan

Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
Kano Naibawan Gabas house No 788

Bin cika wannan girki na dublan me dadi

Dublan

Bin cika wannan girki na dublan me dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 1/2 tinFilawa
  2. tea spoonYeast
  3. Pinchsalt
  4. 2 tbspButter
  5. Water
  6. Honey
  7. 1Yolk egg
  8. Cuter for d shape
  9. Lemon small

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko dai ga abubuwan da muke bukata

  2. 2

    Sai ki tankade filawarki

  3. 3

    Sai kisa duka kayan hadinki amma banda botter sai ki hadasu su hadu

  4. 4

    Sai ki kawo butter kisa itama ki hada su sai kisa ruwa kadan ki kwaba sai ki rabata gida uku ko hudu

  5. 5

    Sai ki samo abin murzawa ki murza yayi fadi sai ki cire da. Cuter naki zakiga girman su hawa uku ne kamar haka sai ki saka babban a kasa sai me bi masa sai karamin sai ki dan gutsri yar filawar kadan ki mulmula kisa a sama shi ke nn sai kisa mai a wuta ki soyawa low hit amma idan ya dau zafi sai ki rage

  6. 6

    Sai ki samo honey wato zuma sai ki saka mata lemon kadan da ruwa ki gauraya su sai ki zuba akan dublan dinki shi ke nn kin gama

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes