Lemon zobo da kalba(kuka)

Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen @cook_18928738
Kano State

By rukky's kitchen

Lemon zobo da kalba(kuka)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

By rukky's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Kalba
  3. Cita da kanumfari
  4. Suga
  5. Bawon abarba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wake zobo da kalba da bawon abarba,sai kisa cita da kanunfari,ki dafa su sai kitace kisa suga ki barshi yayi sanyi ko kisa kankara😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes