Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba mai daidai misali a tukunya ki soya sai ki zuba kayan miya ki soya su suma,idan sun soyu sai ki dako awara ki marmasa ta ki zuba a kan kayan miyar ki juya su kara soyuwa sai ki tsayar da ruwan miya ki zuba maggi da sinadarin karawa girki dandano ki juya.Ki bata mintuna idan ta soyu sai aci da tuwon shinkafa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Awara mai sauce
Ma koyi wnn girki a cookpad kano authors group yana da dadi sosai#girkidayabishiyadaya Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
Awara da kwai
Idan kingaji da soya awara a ruwan mai toga dabara ki soyata acikin ruwan kwai ki yanka mata sinadaran dadi kuci kayanku. Meenat Kitchen -
-
-
Awara with egg source
Inason yin girki sabida yanasani nishadi musamman in nadafa yan uwana sukaci sukaji dadiRukys Kitchen
-
-
Awara da kwai
Ko kin San edan kk ajiye awara a fridge duk sanda xk Yi amfani da eta kk sake tafasa ta tana dawowa kamar sabuwa kamar a lokacin aka tafa? Edan baki sani b ki gwada Yar uwa #gargajiya Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
Peppered awara
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍#yclass Sam's Kitchen -
Faten Shinkafa Da wake
Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜#gargajiya Jamila Hassan Hazo
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233747
sharhai