Doya da kwai

Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
Sallari,Kano Nigeria.

Ina matukar son doya da kwai,yana da dadi a abincin Karin kumallo ko a abinci dare.

Doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matukar son doya da kwai,yana da dadi a abincin Karin kumallo ko a abinci dare.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Doya dafaffiya
  2. 5kwai guda 1
  3. Maggi
  4. Albasa 1
  5. Man suya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki yanka doya,ki fasa kwai ki kada ki zuba Albasa.

  2. 2

    Kisa Mai a wuta yayi zafi,sai kina tsoma doya a ruwan kwan kina sawa a ruwan Mai har ya soyu ya canza launi.

  3. 3

    Sai ki kwashe ki zuba Maggi akai tare da Albasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes