Miyar kabeji

Umm Muhseen's kitchen
Umm Muhseen's kitchen @cook_20400043
Yobe State

Yayi dadi sosai ina Alfahari d kitchen dina

Miyar kabeji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yayi dadi sosai ina Alfahari d kitchen dina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cabbage Karami
  2. Kayan kamshi
  3. Mai kadan
  4. Albasa
  5. Sinadarin Dandano
  6. Kayan miya
  7. Red pp, Green pp
  8. Nama dafaffe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke cabbage, Grn pp & Red pp tareda yankawa kanana dakuma albasa ki markade kayan miya wato tomato ki yanka namanki kanana ki ajiye a gefe ki dora pan akan wuta

  2. 2

    Zuba mai kadan idan yayi zafi saiki zuba kayan miyanki Wanda na lissafo dakuma kayan kamshi tareda sinadaran dandano zuba albasa dakuma cabbage da nama kirage wuta

  3. 3

    Kijuya idan yay ki sauke taku har kullum umm muhseen

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umm Muhseen's kitchen
rannar
Yobe State
cooking is my favorite 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes