Cooking Instructions
- 1
Xaki daka kanxonki ki jika idan yajiqo ki matse ruwan
- 2
Kidaka qulinki tareda gyada da maggi
- 3
Ki Yan tumatir,Albasa,cabbage ki wankesu
- 4
Sae asoya man gyada tareda albasa
- 5
Xaki dauko kaxonki tareda sauran kayan ahadasu wuri daya
Similar Recipes
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15814690
Comments