Steps
- 1
Ki zuba garin alkama, flour(kadan), yeast, salt
- 2
Ki juyasu sosai saiki kwaba da ruwa(amma kwabin da Dan tauri).
- 3
Saiki rufe ki barshi ya tashi. Zakiga yay bubbles. Saiki bugashi sosai.
- 4
Kisa mai yay zafi sai kina diban kadan kina sashi yay fadi da dan bula a tsakiya saiki na saka wa a mai. Ki soya gaba da baya.
- 5
For the soup: ki tafasa namanki da kayan kamshi, da maggi and salt. Kisa kabewanki cikin tafashan itama ta dahu.
- 6
Idan kabewan ta dahu ki hadata da kayan miya da albasa kiyi blending dinsu
- 7
Ki juye blended kayan miyan cikin tafashan. Sannan Kisa gyada, maggi, salt, curry powder and garlic ki barsu su dahu. Saiki zuba spinach.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Dal Khichdi (One Pot Healthy Meal 🥘)
Alka Bhandari
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Adrak - Pudina Chai --- Indian Ginger - Mint Tea, A Wellness Drink In Monsoon
Bina Samir Telivala
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Ryan
-

ifuchi
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Kathleen Kat Juffre-Ernst
-

Nuratu M.A -

Chocolate Snow Balls! #authormarathon
She likes to bake
-

nchiliza64
-

Rajni Saini
-

Zeesag Kitchen
-

Udoka Anyanwu
-

Zeesag Kitchen
-

shravani j
-

sonam













Comments