Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Oil
  3. Flavour
  4. Milk
  5. Cocoa powder
  6. Sugar
  7. Bakin powdee da bkn soda
  8. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da frako zaki zuba siganki da mai ki cakuda sai ki zuba madara cocoa powder flour da kuma flavour sai ruwa sai kwai anaso yai ruwarwa

  2. 2

    Ki ta juyawa har sai yayi babu dinkule dunkuls sai ki dauko baking powder dnki da kuma bakin soda ki zuba sai kwai

  3. 3

    Sai ki dauko baking pan dinki ki saka masa mai aciki ki dan brbada flour sai ki jiye jadinki ki sakasa a wuta ya gasu idn ya gasu sa ki sa masa condense milk shikenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahra Yusuf
Zahra Yusuf @rahinatu4
on

Comments

Similar Recipes