Soyayyen irish da kwai

Maryam Kabir Moyi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911

Irish da kwai yanada dadi infact yamafi doya dadi idan aka soyashi ga laushi bakaman doyaba i love it...

Soyayyen irish da kwai

Irish da kwai yanada dadi infact yamafi doya dadi idan aka soyashi ga laushi bakaman doyaba i love it...

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Irish
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Magi
  5. Mai
  6. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara dankalinki na turawa wato irish

  2. 2

    Ki datsashi kanana da fadi kaman raund haka

  3. 3

    Kitafasashi da dan gishiri sai ki sauke ki tsane ga abun tsane wa kamar haka👇

  4. 4

    Ki fasa kwan ki kisaka dan gishiri da magi ki saka irish din kaman yanda kikewa doya saiki soya aci lapia

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Kabir Moyi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
on

Comments

Similar Recipes