Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 3Kifi guda
  2. 1 tspCurry
  3. 1 tspKayan kamshi
  4. 5Green beans
  5. 3Karas
  6. tafarnuwaAttarugu da
  7. Albasa
  8. Sinadarin dandano
  9. 1 tspThyme
  10. Mai
  11. Soyeyyen dankali

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi qmfani dasu wajen hada wannann girki

  2. 2

    Dafarko zaki zubawa kifinki ki barbadeshi da kayan kamshi kisa mai da sinadarin dandano kibarshi yayi mintuna 20-30

  3. 3

    Saikizo kigasa idan kin gasa saikisa dankali a gefe

  4. 4

    Saiki dauko veges dinki ki da kikaga hotonsu Asama ki wanke ki zuba mai a tukunya idan yayi zafi ki zubasu ki soya kisa curry,thyme sinadarin dandano stir fry then serve.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zuby's kitchen
zuby's kitchen @cook_18406752
rannar

sharhai

Similar Recipes