Donut

Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
Shagari Qtrs

#amrah. donut Abin marmarine

Donut

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#amrah. donut Abin marmarine

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa,
  2. yeast,
  3. baking powder
  4. Kwai,
  5. madara,
  6. sukari,
  7. bota
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki zuba bota yara kadan,saiki zuba mai shima kadan.saiki zuba sukari gwangwani 2.kisaka kwai kamar guda 2 kisaka baking powder kisaka cokali ki juyashi idan kikaga yafara narkewa.saiki kwaba yest dinki a kofi kidama ta tazinke karki saka a duddunkule narke sannan kizuba a kwabin.saiki samu madara itama kizubata aciki saiki kara juyawa

  2. 2

    Idan kinjuya saiki dauko fulawarki Rabin kwano kizuba ki kwabata da ruwa kamar yadda zakiyi kwabin cincin.idan kingama saiki Dan bubbugata saboda tafi tashi.saiki samu leda kirufe ki ajiye aguri me dumi zakiga yahau kamar haka

  3. 3

    Saiki samu gwangwanin donut kiyi shape dinsa,idan baki samu gwangwaniba saikisamu kofi kiyi anfani dashi natsakiyarku kidauko murfin magani kiyi dashi.saiki nayi kina ajiyewa harkigama saiki dora mai a wuta yayi zafi sosai saiki soya zakiga yayi brawn saiki juya inyayi saiki tsame

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

sharhai

Similar Recipes