Danbun shinkafa
Danbu yanada dadi sosai.kuma Abin marmarine
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai zaki barzo shinkafarki.saiki wanke ta ki ajiye tatsane,idan ta zane saiki dora matsamin a tukkunya
- 2
Saiki xuba zogale,karas,green beans,gyada,albasa,kamar haka
- 3
Saiki dora akan wuta yaturara zakiga yayi haka kitaba shinkafar kiji tayi atada abubuwan dakika xuba
- 4
Idan sunyi saiki sauke ki soya attaruhu da mai da kayan kamshi.idan kinsoya saiki hade attaruhun da da kayancen dakika turara.saiki juya yajuyu saboda kada wani gurin maggi yayi yawa sai kimayar wuta yakara turara kamar haka
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
-
-
-
-
Dambun shinkafa
Ina san dambun, kullum sai dai nayi dambun couscous ko na tsaki ban taba gwada na shinkafa ba sai yau, sai naji ashe duk yafisu dadi musamma idan yaji gyada da zogale. Ceemy's Delicious -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Danbun shinkafa and pepper chicken
Yana daya daga cikin abincin gargajiya na Hausa,Yana da dadi sannan kuma duk abunda ake amfani dasu masu Kara lfy ne ,na koyane agurin mamana Khulsum Kitchen and More -
-
-
Dambun shinkafa
Dambun shinkafa abincin Hausa ne mostly, what makes special is the aroma and the texture..🤩♥️It just so sweet! sadeeya nurah -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10594299
sharhai