Kayan aiki

  1. 4 cupsFlour
  2. 1Butter
  3. 7Egg
  4. 1 cupSugar
  5. Baking powder 1teaspoon
  6. Flavour teaspoon
  7. Glucose 2teaspoon
  8. Glycerine 1teaspoon
  9. Gelatin 2teaspoon
  10. cmc 1teaspoon
  11. Icing sugar 1pack
  12. Crisco 1teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara zuba butter da sugar da flavour a kwano daya kiyita murzawa da mucciya idan kuma mixer ce hk zakiyita yi se kinga ya fara komawa fari fari sannan ki fara fasa kwai kina sawa kina juyawa da guda-guda.

  2. 2

    Seki dauko filawarki da baking powder ki zuba,kiyita motsawa seta shige gabadaya yadda ba'a ganin ta,dg nan kin gama kwabinki.

  3. 3

    Seki zuba kullun a kwanon gasa cake dinki,idan a murhu zakiyi seki Saka a can idan kuma a oven ne Shima seki saka ki bashi en mintuna.

  4. 4

    Sekixo ki hada abunda zaki kulle cake din dashi,da farko zaki sa ruwan zafi akan wuta seki samu qaramin Kofi hk ko roba ki zuba glucose Crisco da gelatine seki saka robar cikin ruwan zafin da kika daura kan wuta,idan ya gama narkewa seki daukoshi ki dauko icing sugar dinki ki zuba CMC da glycerine kina zuba ruwan glucose din kina zuba icing sugar har ya hade idan yayi ruwa-ruwa seki zuba cornflour seki ajeshi ya dan huta yadda zeyi dadin amfani amma zaki kullehi a Leda kodae wani Abu me zafi.

  5. 5

    Wannan hadin shi ake cema fondant,daga nan zaki sama fondant din duk colour din da kikeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
Zaki iya yin wannan a ko wani lkc kuma baya komae har tsawon kwana 7 zaki iya sashi a fridge

Wanda aka rubuta daga

Fatima Zahra
Fatima Zahra @cook_18357515
rannar
Sokoto

Similar Recipes

More Recommended Recipes