Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

45mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Shinkafa Kofi
  2. Green food colour
  3. Kayan miya
  4. Mai
  5. Sinadarin dandano
  6. Gishiri
  7. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwa a tukunya idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba idan tadahu ki sauke

  2. 2

    Saiki rabata biyu rabi kisa green food colour saikizo kiyi rubutun ki yanda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

BUDAS_KITCHEN
BUDAS_KITCHEN @cook_13993695
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes