Coconut sweet

Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
Kano

Gaskiya inasan abume madara shiyasama nakesan Coconut sweet kuma alhamdulillah indaikasha zakayaba

Coconut sweet

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gaskiya inasan abume madara shiyasama nakesan Coconut sweet kuma alhamdulillah indaikasha zakayaba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 3 yawan a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakifasa kwakwarki kigoge wannan coffee din bawan nata, saitaxama fara saiki gogata sosai sai, ki,ajiyeta Agefe

  2. 2

    Kisami madararki kamar gwangwani 2kidamatada ruwa kofi2, karaminkofi kisamata sugar rabin gwangwani Kidorata awuta, ammafa batasan wutadosai saboda tafasowa

  3. 3

    Saikisamu flour dinki kidamatada dankauri kamarrabin kwankwani

  4. 4

    Kikoma kanmadara datakedahuwa kisamata flavor kadan kixuba kwakwar akai intadan kara tafasowa saiki dauki, flour dinki kidan dunga rudawa akai ahaka zakigatayi kauri, sai asauke tasha iska

  5. 5

    Wasusunasha dazafi wasukuma kankara sukesamata ammafa akwai dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
rannar
Kano
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes