Lipton mai kayan kamshi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Top tea3
  2. Ahmad tea2
  3. Citta
  4. Kaninfari
  5. Kimba
  6. cupSugar1
  7. Ganyen na' a na'a
  8. 8 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa na atukunya na dura shi awuta nasa toptea da sugar da citta da kaninfari da kimba

  2. 2

    Sai nafarshi ya tafarfasa sannan na sa Ahmed tea tare da na'a na'a

  3. 3

    Yar uwa in dai zakiyi amfani da na'a na'a a shayin ki kar kisa shi daga farko ki barshi sai kin kusan saukewa domin yafi kan shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes