Kayan aiki

  1. 2Shinkafa kofi
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Gishiri Kadan
  5. Manja da man gyada
  6. Albasa
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora ruwa kisa shinkafa, in ta tafasa kamar 15 minutes saikiyi per boiled ki wanke ki kara mayarwa ta Nina saiki sauke...

  2. 2

    Ki soya mai, kisa kayan miya insun fara soyuwa kisa maggi, currry da gishiri kadan

  3. 3

    Ki barshi ta soyu sai mai ya fito sama saiki sauke and served.....

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes