Alala da aka gasa

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Foodfoliochallenge ko yaushe anayin alala ta gwangwani ko a kulla a Leda ,sai nayi tunanin na gasa naji ya zatayi gsky kuma tayimuna dadi sosai dani da iyalina

Alala da aka gasa

Foodfoliochallenge ko yaushe anayin alala ta gwangwani ko a kulla a Leda ,sai nayi tunanin na gasa naji ya zatayi gsky kuma tayimuna dadi sosai dani da iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsWake
  2. 3Tattasai manya guda
  3. Tarugu babba biyu
  4. 1Albasa
  5. 3Maggi
  6. 1 tbspKori
  7. Gishiri
  8. Albasa mai lawashi
  9. 3Kwai Wanda aka dafa
  10. 1 tbspDiyan habattusaudah
  11. 1/4 cupMangida
  12. 1 tbspManja
  13. 1 tspMix spices
  14. Abunda ake bukata idan zaa gasa alala
  15. Oven
  16. Abun gasawa Wanda bai kama abinci

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke wake ki gyara sai ki nika ko kikai a nika miki,sai ki zuba kayan hadinki gaba daya banda lawashi,kwai da habbatussauda,sai ki ya mutsa

  2. 2

    Sai ki dauko abun da zakiyin gashin alala dashi ki shafa manja ko mangida akai sai ki zuba hadin alala din,sai ki yanka kwai ki jera asama,ki yanka lawashin albasa shima ki zuba akai,sai ki zuba diyan habbatussauda saki kisa cikin oven dinda kika kunna ya dauki zafi,ki gasa minti 25 -30

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

Similar Recipes