Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko idan kika samu apple din ki sai wanke ki fara yanyankawa
- 2
Sai ki sa a bilenda ko jouicer ki markada
- 3
Sai ki sa abin tacewa ki tace sai ki sa sugar kadan da kankara ko ki sa a friege yayi sanyi asha dadi lfy
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Apple juice
Apple juice akaiw dadi kuma beda wuya yi , inada apple yara basu cinye ba shine nace bari nayi juice dinsa kada ya lalace kuma yayi dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
Apple lemonade
Wannan hadin yana dadi sosai, idan ina hadawa a locanin nake shanue rabin lemon tun kafin sauran family members su gani Jantullu'sbakery -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Apple milk shake😋😋
Naga wannan recipe din a you tube na gwada Shi Kuma naji dadinshi sosai😋😋😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
Lemon guava da apple
#sahurrecipecontestDomin a rage Shan lemon kwalba da Zaki Wanda bashi da amfani a jiki mussaman lokacin azumi Kuma da sahur (don shine abinci farko da zaka ci kafin bude Baki)Yanada saukin hadawa kuma kunshe da fiber. Turawa na cewa "an apple a day keeps the doctor away" Chef B -
-
-
Thick Apple lemonade
Ina sha'awar shan lemon da aka hada a gida akoda yaushe #sokotostate Jantullu'sbakery -
Apple mocktail
Lemu ne mai matukar dadi wanda za ki hada a cikin gida amma tamkar na kanti ne kika siya. Duk wacce ta gwada shi sosai za ta ji dadi. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
-
Fruits salad
Hadin kayan marmari yanada matukar kyau ga lapiayar mutum duba da lokacin azumi yanada kyau a lokacin sahur da buda baki. #sahurricecontest Meenat Kitchen
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12217957
sharhai