Jollof spaghetti

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Attaruhu
  2. Albasa
  3. Manja
  4. Maggi
  5. Sweet papper
  6. Curry
  7. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga attaruhu da albasa kisaka mai a tukunya idan yayi zafi sai ki zuba attaruhu da albasa ya soyu idan ya soyu sai ki zuba 1 cup of water ki saka maggi da sauran spices ki rufe idan ya tafasa sai ki zuba taliya already kin yankaa alaiyah sweet pepper idan taliyar ta kusa dahuwa sai ki zubasu kibada 5 mnt sai ki sauke aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes