Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora ruwa a butar shayi idan ya fara zafi sai ki zuba na’a ki rage wuta ya tafasa sai ki juye a kofi tare da zuba sukari ki juya sai sha.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Spicy tea
hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din bamama's ktchn
-
-
-
-
Blue Lagoon
#FPPC. Abinsha ne wanda Zaki iya yinsa Nan take kuma Zaki iya yinsa ki ajiye a fridge musamman domin Buda baki. Meenat Kitchen -
-
-
Masala tea
Wannan shayin ina yawan Jin Ana maganar shi Amma Allah bai bani ikon gwadawa ba saida naga wata yar cookpad tasa a page dinta sai nace bari nabi recipe dinta na gwada kuma gashi tayi dadi sosai Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
Zobo
Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu. Chef Leemah 🍴 -
Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi Afrah's kitchen -
Dalgona
Wannan dai recipe din challenge ne da ake yi,na gwada kuma naji dadin sa😋🤤,ga saukin yi cikin mintuna kadan M's Treat And Confectionery -
Shayi mai lemon tsami
Ina sin shayi sosai,bana gajiya da shi,zan it's sha da rana ko da safe ko da daddareSIU
-
-
Zobo na musamman
Wannan hadin nayishine domin iyalina kuma sunji dadinsa sosai sunyi Santo #zobocontest Meenat Kitchen -
Virgin Mojito
#Lemu Wanan lemo yanada matuqar dadi sannan kuma yanada amfani musamman inka rasa taste a bakin ka, yana dawo da taste🍹 Aisha Magama -
Shinkafa me kwakwa
#1post1hope...wannan shinkafa tana a dadi ga kamshin kwakwa in kinaci , sannan bata da wahalar girkawa. Ki gwada ki godemin. Afrah's kitchen -
Lemon Gurji Da Tuffa😜
Wannan lemo nayi shi da azumi ne, yayi dadi matuqa na bawa baqon mai gida nah yayi santin shi sosai😃mai gida kuma ya buqaci in riqa masa shi akai akai🤗#Jigawastate Ummu Sulaymah -
-
Kankarar mangwaro, Karas da na'a na'a
Khady Dharuna. kasnacewar zafi ya gabato dole sai ana jika makoshi. Dukkan kayan hadin Suna kara lfy musamman rage kiba. Khady Dharuna -
-
-
Baqin Shayi Mai Kayan Qanshi☕
Wannan shayi yana da matuqar amfani ga lafia, bare ma mutum na mura ko tari ko kuma zazzabi zai ji dadin jikin sa idan ya shaa. Ummu Sulaymah -
Zobo
Abinsha na zobo ya kasance daya daga cikin abinsha Wanda iyayenmu da kakanninmu suke shaa tun zamanin daa,sannan kuma a binciken magana ilimi sun binciko abinsha na zobo yana kunshe da ma tattarar lafiya da yawa......yana magance ciwuka manta da kana shisa naso na raba wannan abinsha nawa daku domin kuma ku karu kuma Ku infanta lafiyarku......abinsha na zobo yakasance daya daga cikin abinsha danafi Kauna nida mahaifana a dunyar nan barima idan akayi shi a gargajiyance ....sai ka jarraba kakansan na kwarai... Rushaf_tasty_bites -
-
-
Kek mai chakulet (chocolate cake)
Ina godiya sosai ga Chef Suad da kokarinta wurin ganin ta koyar da mu wannan kek kuma mun koya. Hakika en gidanmu kowa ya ji dadinsa suna burin in sake yi musu irinshi. Na gode sosai Princess Amrah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12805519
sharhai