Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. mai
  2. maggi
  3. flour
  4. cheese
  5. nama
  6. sausage
  7. pizza sauce
  8. garlic
  9. black pepper
  10. white pepper
  11. paprika
  12. thyme
  13. onga
  14. curry
  15. egg
  16. yeast
  17. sweet corn

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko na bada dough pizza

  2. 2

    Se na tafasa nama a gefe nasa maggi garlic black pepper white pepper paprika

  3. 3

    Se na dan sa a pan na dan soyashi kadan

  4. 4

    Se na shafa pizza sauce da jikin dough din

  5. 5

    Se na yanka sausage nasa

  6. 6

    Se na sa albasa da green pepper da sweet corn

  7. 7

    Se nayi grating cheese mozerella nasa akai

  8. 8

    Senasa a oven ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

Similar Recipes