Kayan aiki

  1. Wake
  2. Tattasai,attaruhu,albasa
  3. Tafarnuwa
  4. Crayfish
  5. Kifi
  6. Attaruhu da albasa
  7. Farin Mai
  8. Kayan dandano
  9. Kayan kamshi
  10. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki wanke wakenki kifitar d dusan yfita TAs

  2. 2

    Seki wanke tattasai d attaruhu d albasa kixuba Akai kisa crayfish d tafarnuwa kimarkada ablender ko kikai markade

  3. 3

    Bayan kin markada sekisa manki nidae d farin Mai nayi amfani xaki iyasa manja sekisa kayan dandano d kyan kamshi kijuya seki Dan Kara ruwa kadan ruwan dumi inkinaso xaki iya sa kwai

  4. 4

    Seki juya y hade jikinshi dama kin dora ruwanki awuta seki kulla alalanki kisa aciki kirufe harta dahu idan tayi xaki Jiyo kamshinta😋

  5. 5

    Sauce: dama kin yanka albasanki kinyi grating attahu seki Dora fry fan dinki awuta

  6. 6

    Seki xuba Mai Bada yawa b seki xuba albasanki kidan juya seki xuba Shima attaruhu ki dakko kifinki ki farfasashi seki xuba Akai sekisa kayan dandano d akyan kamshi kisa.curry sikina juyawa sama sama

  7. 7

    Sekikidan sa ruwa kadan kirufe kisa wutan kadan kibasa 2mint seki sauke seki hadashi d alalanki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
oum hanan
oum hanan @cook_35446568
rannar

Similar Recipes