Tura

Kayan aiki

6mins
mutaneh biyu
  1. 1/4 cupof Flour,
  2. 2tbspn of butter
  3. 1egg,
  4. 1/8cup of sugar
  5. Half teaspoon of Baking powder

Umarnin dafa abinci

6mins
  1. 1

    Zaki fasa qwanki cikin mug din tare da flavor da melted butter da sugar sai ki jujuya

  2. 2

    Sanan kisa flour da baking powder ki jujuya

  3. 3

    Sai kisa acikin microwave tiyi timing zuwa 5mins sanan ki barshi a high idan ya fara zaki gan yana kumburowa kaman haka

  4. 4

    Idan ya kashe sai kifito dashi sai ci

  5. 5

    Mind you ba ah cika cup saboda kar ya zubo.Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
inada tambaya
cikin microwave naga ya taso sama
da ya huce ne ya sauko?

Similar Recipes